The Soda Pop
+Labarai Da Rahotonni

An gwabza Fada tsakanin Hausawa da Fulani a jihar Legas

image
An gwabza mummunan fada tsakanin Fulani da Hausawa a babbar mayankar dabobbi dake Agege a jihar Legas.

Wadanda suka ganewa idanunsu lamari sun ce, an samu asarar rayuka da kuma dukiya mai yawa.

Amma rundunar 'yan sandan jihar Legas ta musanta batun asarar rayuka.

'Yan sanda sun ce, fadan ya samo asali ne bayan wani Bafulatani ya bugi wata budurwa Bahausa, lamarin da Hausawa ba su ji dadinsa ba.

Wannan ta sa an gwabza fada tsakanin Hausawan da Fulani.

Share Button

Kada ka karanta ka wuce ajiye ra'ayin ka game da An gwabza Fada tsakanin Hausawa da Fulani a jihar Legas
An wallafa a 2016-09-07 17:04
Alaka fada , fulani , Hausawa , Legas

Aika: F T G
Ra'ayoyi game da An gwabza Fada tsakanin Hausawa da Fulani a jihar Legas
No Photo
Bretterype
2018-03-22 22:28

wh0cd683937 doxy 100

No Photo
BennyDrync
2018-03-20 11:44

wh0cd683937 bupropion colchicine for gout

No Photo
Bretterype
2018-03-17 12:15

wh0cd683937 generic methotrexate dapoxetine 30mg

No Photo
KennethNof
2018-03-16 15:04

wh0cd4019465 eurax

No Photo
Bretterype
2018-03-13 02:15

wh0cd683937 ventolin inhaler non prescriptio

No Photo
KennethNof
2018-03-11 16:01

wh0cd4019465 bentyl trazodone

A Biyomu ta Facebook
Copyright © 2015 -
All Rights Reserved.